Zakariya 7:1 - Littafi Mai Tsarki1 A rana ta huɗu ga watan tara, wato watan Kisle, a shekara ta huɗu ta sarautar sarki Dariyus, Ubangiji ya yi magana da Zakariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 A shekara ta huɗu ta Sarki Dariyus, maganar Ubangiji ta zo wa Zakariya a rana ta huɗu ta watan tara, wato, watan Kisleb. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |