9 Ubangiji ya yi magana da ni, ya ce,
9 Maganar Ubangiji ta zo mini, ta ce,
Ubangiji Mai Runduna kuma ya yi magana da ni, ya ce,
A rana ta huɗu ga watan tara, wato watan Kisle, a shekara ta huɗu ta sarautar sarki Dariyus, Ubangiji ya yi magana da Zakariya.
A watan takwas a shekara ta biyu ta sarautar Dariyus, Ubangiji ya yi magana da annabi Zakariya, ɗan Berekiya, ɗan Iddo, ya ce,