Zakariya 6:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ya ce mini, “Waɗannan su ne ruhohi huɗu waɗanda suka fito daga sama bayan da sun nuna kansu a gaban Ubangijin duniya duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Mala’ikan ya amsa mini ya ce, “Waɗannan su ne ruhohi huɗu na sama, waɗanda suka fito daga wurin Ubangiji na dukan duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |