Zakariya 6:13 - Littafi Mai Tsarki13 Shi ne zai gina Haikalin Ubangiji, ya kuma sami girma, ya yi mulki kamar sarki, ya kuma zama firist. Kome kuwa zai tafi daidai.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Shi ne zai gina haikalin Ubangiji, za a kuma martaba shi da daraja, zai kuma zauna yă yi mulki a kan kursiyinsa. Zai zama firist a kan kursiyinsa. Kuma a tsakanin biyun za a sami zaman lafiya.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |