Zakariya 6:10 - Littafi Mai Tsarki10 “Ka karɓi sadaka daga Heldai, da Tobiya, da Yedaiya waɗanda suka komo daga bautar talala a Babila. A ranar kuma ka tafi gidan Yosiya ɗan Zafaniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 “Ka karɓi azurfa da zinariya daga masu zaman bauta Heldai, Tobiya, Yedahiya, waɗanda suka iso daga Babilon. A ranar kuma ka je gidan Yosiya ɗan Zefaniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |