Zakariya 5:2 - Littafi Mai Tsarki2 Sai mala'ikan ya tambaye ni ya ce, “Me ka gani?” Na amsa, “Na ga littafi mai tashi a sama, tsawonsa kamu ashirin ne, fāɗinsa kuma kamu goma.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Sai ya tambaye ni ya ce, “Me ka gani?” Sai na amsa na ce, “Na ga naɗaɗɗen littafi mai firiya, tsawonsa ƙafa talatin da fāɗinsa kuma ƙafa goma sha biyar.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |