Zakariya 4:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sa'an nan mala'ikan da yake magana da ni ya ce, “Ba ka san abubuwan nan ba?” Na ce, “A'a, ubangijina.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sai ya amsa ya ce, “Ba ka san mene ne waɗannan ba?” Na amsa, na ce, “A’a, ranka yă daɗe.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |