Zakariya 4:3 - Littafi Mai Tsarki3 Akwai itatuwan zaitun biyu kusa da alkukin, ɗaya a wajen dama da kwano, ɗaya kuma a wajen hagun.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Akwai kuma itatuwan zaitun guda biyu a gefensa, ɗaya a gefen dama na kwanon ɗaya kuma a gefen hagunsa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |