Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Zakariya 4:13 - Littafi Mai Tsarki

13 Sai ya ce mini, “Ba ka san ma'anar waɗannan ba?” Na ce, “A'a, ubangijina.”

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

13 Ya amsa ya ce, “Ba ka san mene ne waɗannan ba?” Na ce, “A’a, ranka yă daɗe.”

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Zakariya 4:13
4 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Sa'an nan mala'ikan da yake magana da ni ya ce, “Ba ka san abubuwan nan ba?” Na ce, “A'a, ubangijina.”


Sai ni kuma na ce wa mala'ikan da yake magana da ni, “Mene ne waɗannan, ya ubangijina?”


Na kuma sāke tambayarsa na ce, “Mece ce ma'anar waɗannan rassan itatuwan zaitun, waɗanda suke kusa da bututu biyu na zinariya, inda mai yake fitowa?”


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ