Zakariya 3:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sai ni kuma na ce, “Bari kuma su naɗa masa rawani mai tsabta.” Suka kuwa naɗa masa rawani mai tsabta, suka kuma sa masa riguna sa'ad da mala'ikan Ubangiji yana nan a tsaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sai na ce, “Sa masa rawani mai tsabta a kansa.” Aka sa masa rawani mai tsabta a kansa aka kuma sa masa tufafi yayinda mala’ikan Ubangiji yake tsaye a wurin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |