Zakariya 2:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ya ce masa, “Ka yi gudu, ka faɗa wa saurayin can, cewa za a zauna a Urushalima kamar a ƙauyuka marasa garu, saboda yawan mutane da dabbobi da suke cikinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 ya ce masa, “Yi gudu, gaya wa saurayin can cewa, ‘Urushalima za tă zama birni marar katanga domin mutane da dabbobi masu yawa ƙwarai za su kasance a cikinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |