Zakariya 14:8 - Littafi Mai Tsarki8 A wannan rana ruwa mai rai zai gudano daga Urushalima. Rabinsa zai nufi tekun Gishiri, rabi kuma zai nufi Bahar Rum. Zai riƙa malalowa rani da damuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 A ranan nan ruwan rai zai kwararo daga Urushalima, rabi zai gangara gabas zuwa teku rabi kuma zai gangara yamma zuwa Bahar Rum, a damina da rani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |