Zakariya 14:15 - Littafi Mai Tsarki15 Annoba irin wannan kuma za ta faɗo wa dawakai da alfadarai, da raƙuma, da jakuna, da dukan dabbobin da suke cikin sansaninsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Irin wannan bala’i zai auko wa dawakai da alfadarai, raƙuma da jakuna, da kuma dukan dabbobi a wannan sansani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |