Zakariya 12:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sa'an nan iyalan Yahuza za su ce wa kansu, ‘Ubangiji Allah Maɗaukaki yana ƙarfafa mutanensa waɗanda suke zaune a Urushalima.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sa’an nan shugabannin Yahuda za su ce a cikin zukatansu, ‘Mutanen Urushalima suna da ƙarfi domin Ubangiji Maɗaukaki shi ne Allahnsu.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |