Zakariya 12:4 - Littafi Mai Tsarki4 A wannan rana zan firgita kowane doki, in sa mahayinsa ya haukace. Zan lura da mutanen Yahuza, amma zan makantar da dawakan abokan gābansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 A ranan nan zan sa kowane doki yă tsorata, mai hawan dokin kuma yă haukace,” in ji Ubangiji. “Zan sa idanuna in tsare gidan Yahuda, amma zan makantar da dukan dawakan al’ummai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |