Zakariya 12:2 - Littafi Mai Tsarki2 “Ga shi, ina gab da sa Urushalima ta zama ƙoƙon sa tangaɗi ga dukan al'ummai da yake kewaye. Yaƙin da zai kewaye Urushalima zai shafi Yahuza ita ma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 “Zan sa Urushalima ta zama kwaf mai sa mutanen da suke a dukan kewayenta, jiri. Yaƙi zai kewaye Urushalima har yă shafi Yahuda ma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |