Zakariya 12:13 - Littafi Mai Tsarki13 Iyalin gidan Lawi za su yi makokinsu a keɓe, matansu kuma a keɓe. Iyalin gidan mutanen Shimai za su yi makokinsu a keɓe, matansu kuma a keɓe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 iyalin gidan Lawi da matansu, iyalin gidan Shimeyi da matansu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |