Zakariya 11:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ku ji kukan makiyaya, Gama an ɓata musu darajarsu. Ji rurin zakoki, Gama an lalatar da jejin Urdun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ku ji kukan makiyaya; an ɓata musu wuraren kiwonsu masu ciyayi! Ku ji rurin zakoki; an lalatar da jejin Urdun! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |