Zakariya 11:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ka yi kuka, kai itacen kasharina, Gama itacen al'ul ya riga ya fāɗi, Itatuwa masu daraja sun lalace, Ku yi kuka, ku itatuwan oak na Bashan, Saboda an sassare itatuwan babban kurmi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Yi kuka, ya itacen fir, gama itacen al’ul ya fāɗi; itatuwa masu daraja sun lalace! Ku yi kuka, ku itatuwan oak na Bashan; an sassare itatuwan babban kurmi! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |