Zakariya 10:9 - Littafi Mai Tsarki9 Ko da yake na watsar da su cikin al'ummai, Duk da haka za su riƙa tunawa da ni daga ƙasashe masu nisa. Su da 'ya'yansu za su rayu, su komo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Ko da yake na warwatsa su cikin mutane, duk da haka a can ƙasashe masu nisa za su tuna da ni. Su da ’ya’yansu za su rayu, za su kuwa komo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |