Zakariya 10:5 - Littafi Mai Tsarki5 Za su zama kamar ƙarfafan mutane cikin yaƙi, Za su tattaka maƙiyi a cikin taɓon tituna. Za su yi yaƙi, gama Ubangiji yana tare da su, Za su kunyatar da sojojin doki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Tare za su zama kamar mutane masu ƙarfi suna tattake lakar tituna a cikin yaƙi. Domin Ubangiji yana tare da su, za su yi faɗa su kuma yi nasara a kan masu yaƙi a kan dawakai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |