Zakariya 10:11 - Littafi Mai Tsarki11 Za su bi ta cikin tekun wahala, Zan kwantar da raƙuman teku, Kogin Nilu zai ƙafe duk da zurfinsa, Za a ƙasƙantar da Assuriya, Sandan sarautar Masar zai rabu da ita. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Za su ratsa cikin tekun wahala; zan kwantar da raƙuman teku dukan zurfafan Nilu kuma za su bushe. Za a ƙasƙantar da Assuriya, sandar sarautar Masar kuma za tă rabu da ita. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |