Zakariya 10:10 - Littafi Mai Tsarki10 Zan dawo da su gida daga ƙasar Masar, In tattaro su daga Assuriya, Zan kawo su a ƙasar Gileyad da ta Lebanon, Har su cika, ba sauran wuri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Zan komo da su daga Masar in kuma tattara su daga Assuriya. Zan kawo su Gileyad da Lebanon, har wuri yă kāsa musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |