Zakariya 1:9 - Littafi Mai Tsarki9 Sai na ce, “Mene ne waɗannan, ya Ubangiji?” Mala'ikan da ya yi magana da ni ya ce, “Zan bayyana maka ma'anarsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Sai na yi tambaya na ce, “Mene ne waɗannan ranka yă daɗe?” Mala’ikan da yake magana da ni ya amsa ya ce, “Zan nuna maka mene ne su.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |