Zakariya 1:16 - Littafi Mai Tsarki16 Saboda haka shi Ubangiji zai koma ya ji juyayin Urushalima. Za a gina Haikalinsa a cikinta, zai kuma auna Urushalima da ma'auni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 “Saboda haka, ga abin da Ubangiji ya ce, ‘Zan komo Urushalima da jinƙai, a can ne za a sāke gina gidana. Za a kuma miƙe ma’auni a bisa Urushalima,’ in ji Ubangiji Maɗaukaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |