Zakariya 1:11 - Littafi Mai Tsarki11 Sai suka ce wa mala'ikan Ubangiji wanda yake tsaye a cikin itatuwan ci-zaƙin, “Mun yi ta kai da kawowa a duniya, sai muka ga duniya duka tana zaman lafiya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Sai suka ce wa mala’ikan da yake tsaye cikin itatuwan ci-zaƙin, “Mun ratsa ko’ina a duniya, sai muka ga duniya duka tana zaman lafiya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |