Zakariya 1:10 - Littafi Mai Tsarki10 Sai mutumin da yake tsaye a cikin itatuwan ci-zaƙin ya amsa ya ce, “Waɗannan su ne Ubangiji ya aike su su yi tsaron duniya, suna kai da kawowa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Sai mutumin da yake tsaye cikin itatuwan ci-zaƙin ya yi bayani cewa, “Su ne waɗanda Ubangiji ya aika ko’ina a duniya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |