Zabura 99:4 - Littafi Mai Tsarki4 Maɗaukaki kana ƙaunar abin da yake daidai, Ka kawo adalci cikin Isra'ila, Ka kawo adalci da gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Sarki mai iko ne, yana ƙaunar adalci ka kafa gaskiya; a cikin Yaƙub ka yi abin da yake mai adalci da kuma daidai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |