Zabura 96:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ku raira waƙa ga Ubangiji, ku yabe shi! Kowace rana ku ba da labari mai daɗi cewa, “Ya cece mu!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ku rera ga Ubangiji, ku yabe sunansa; ku yi shelar cetonsa kowace rana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |