Zabura 92:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ya Ubangiji, Ayyukanka masu iko suna sa ni murna, Saboda abin da ka aikata Ina raira waƙa domin farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Gama ka sa na yi murna ta wurin ayyukanka, ya Ubangiji; na rera don farin ciki saboda ayyukan hannuwanka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |