Zabura 85:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ina kasa kunne ga abin da Ubangiji Allah yake cewa, Mu da muke mutanensa, ya alkawarta mana salama, Idan ba mu koma kan al'amuranmu na wauta ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Zan saurari abin da Allah Ubangiji zai faɗa; ya yi alkawarin salama ga mutanensa, tsarkakansa, amma kada su koma ga wauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |