16 Ya Ubangiji, ka sa kunya ta rufe su, Don su so su bauta maka.
16 Ka rushe fuskokinsu da kunya don mutane su nemi sunanka, ya Ubangiji.
Abokan gābana duka za su sha kunyar fāɗuwarsu, Suna cikin matsanancin ruɗami, Za a kwashe su farat ɗaya.
Zan sa maƙiyansa su sha kunya, Amma mulkinsa zai arzuta. Ya kuma kahu.”
Ka sa kunya ta rufe maƙiyana, Ka sa su sa kunyarsu kamar riga.
Waɗanda ake zalunta suka dube shi suka yi murna, Ba za su ƙara ɓacin rai ba.
Da cewa na yi zunubi, na shiga uku ke nan a wurinka. Amma sa'ad da na yi abin kirki ba na samun yabo. Ina baƙin ciki ƙwarai, kunya ta rufe ni.
Razana za ta auka musu kamar rigyawa. Da dare iska za ta tafi da su.