Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Zabura 82:7 - Littafi Mai Tsarki

7 Amma za ku mutu kamar kowane mutum, Ku fāɗi kamar kowane basarauce.”

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

7 Amma za ku mutu kamar mutum kurum; za ku fāɗi kamar duk wani mai mulki.”

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Zabura 82:7
5 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

An yi wannan domin kada itatuwan da suke bakin ruwa su yi girma, su yi tsayi da yawa har kawunansu su kai cikin gizagizai, domin kuma kada itacen da yake shan ruwa ya yi tsayi kamarsa, gama an bashe su ga mutuwa zuwa lahira, tare da 'yan adam masu gangarawa zuwa cikin kabari.”


Girman mutum ba zai hana shi mutuwa ba, Zai mutu kamar dabba.


Sa'ad da aka ɗauke shi zuwa hurumi, A inda ake tsaron kabarinsa,


Ka yi wa shugabannin yaƙinsu yadda ka yi wa Oreb da Ziyib, Ka kori dukan masu mulkinsu yadda ka kori Zeba da Zalmunna,


Har yanzu za ka ce kai allah ne a gaban waɗanda suke ji maka rauni, Ko da yake kai mutum ne kawai, ba Allah ba?


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ