Zabura 81:7 - Littafi Mai Tsarki7 Sa'ad da kuke shan wahala Kuka yi kira a gare ni, na kuwa cece ku. Daga maɓuyata cikin hadiri, na amsa muku, Na jarraba ku a maɓuɓɓugan Meriba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Cikin damuwarku kun yi kira na kuwa kuɓutar da ku, na amsa muku daga girgijen tsawa; na gwada ku a ruwan Meriba. Sela အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |