Zabura 80:9 - Littafi Mai Tsarki9 Ka gyara mata wuri don ta yi girma, Saiwoyinta suka shiga ƙasa sosai, Ta yaɗu, ta rufe dukan ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Ka gyara wuri saboda shi, ya kuwa yi saiwa ya cike ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Zan nuna wa jama'ata Isra'ila wuri na kansu inda zan kafa su su zauna. Ba wanda zai sāke damunsu. Mugayen mutane kuma ba za su ƙara wahalshe su kamar dā ba, tun lokacin da na naɗa wa jama'ata Isra'ila mahukunta. Zan hutar da kai daga fitinar abokan gābanka duka. Banda wannan kuma ina shaida maka, cewa, zan sa gidanka ya kahu.