Zabura 80:4 - Littafi Mai Tsarki4 Har yaushe ke nan ya Ubangiji Allah Mai Runduna, Za ka yi ta fushi da addu'o'in jama'arka? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ya Ubangiji Allah Maɗaukaki, har yaushe fushinka zai yi ta ƙuna a kan addu’o’in mutanenka? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |