Zabura 76:5 - Littafi Mai Tsarki5 An kwashe ganimar sojojinsu masu ƙarfin hali, Yanzu suna barci, barcin matattu, Ba waninsu da ya ragu, Da zai yi amfani da makamansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Jarumawa sun zube kamar ganima sun yi barcinsu na ƙarshe; ba ko jarumi guda da zai iya ɗaga hannuwansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |