Zabura 74:18 - Littafi Mai Tsarki18 Amma ka tuna fa, ya Ubangiji, abokan gābanka suna yi maka ba'a, Su wawaye ne waɗanda suke raina ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Ka tuna da yadda abokin gāba ya yi maka ba’a, ya Ubangiji, yadda wawaye suka ɓata sunanka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |