Zabura 74:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ya Allah, har yaushe abokan gābanmu za su yi ta yi mana ba'a? Za su yi ta zargin sunanka har abada ne? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Har yaushe abokan gāba za su yi mana ba’a, ya Allah? Maƙiya za su ci gaba da ɓata sunanka har abada ne? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |