Zabura 72:11 - Littafi Mai Tsarki11 Dukan sarakuna za su durƙusa a gabansa, Dukan sauran al'umma za su bauta masa! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Dukan sarakuna za su rusuna masa kuma dukan al’ummai za su bauta masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Allah Mai Tsarki na Isra'ila, Mai Fansa, Ya ce wa wanda aka raina ƙwarai, Al'ummai suka ƙi shi, Bawa na masu mulki kuma, “Sarakuna za su gan ka a sake, Su kuma miƙe tsaye su ba ka girma, Shugabanni su kuma za su gani, Su rusuna har ƙasa su ba ka girma.” Wannan kuwa zai faru saboda Ubangiji, Allah Mai Tsarki na Isra'ila, ya zaɓi bawansa, Ya kuwa cika alkawaransa.