Zabura 71:22 - Littafi Mai Tsarki22 Hakika zan yabe ka da garaya, Zan yabi amincinka, ya Allahna. Da garayata zan yi maka waƙoƙi, Ya Mai Tsarki na Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Zan yabe ka da garaya saboda amincinka, ya Allah; zan rera yabo gare ka da molo, Ya Mai Tsarki na Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |