Zabura 71:16 - Littafi Mai Tsarki16 Zan tafi in yi yabon ikonka, ya Ubangiji Allah, Zan yi shelar adalcinka, Naka, kai kaɗai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Zan zo in furta in kuma yi shelar ayyukanka masu girma, ya Ubangiji Mai Iko Duka; zan yi shelar adalcinka, naka kaɗai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |