Zabura 71:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ka sa a kori waɗanda suka tasar mini, A hallaka su! Ka sa a kunyata waɗanda suke ƙoƙari su cuce ni, A wulakanta su sarai! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Bari masu zagina su hallaka da kunya; bari waɗanda suke so su cutar da ni su sha ba’a da kuma kunya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |