Zabura 70:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ka sa masu so su kashe ni, A ci nasara a kansu, su ruɗe! Ka sa waɗanda suke murna saboda wahalaina, su koma baya, su sha kunya! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Bari masu neman raina su sha kunya su kuma rikice; bari dukan masu sha’awar gani lalacewata su juye baya da kunya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |