Zabura 7:6 - Littafi Mai Tsarki6 Ka tashi da fushinka, ya Ubangiji, Ka kuma tashi ka yi gāba da hasalar abokan gābana! Ka tashi, ka taimake ni, gama adalci kake so a yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Ka tashi, ya Ubangiji, cikin fushinka; ka tashi gāba da fushin abokan gābana. Ka farka, Allahna, ka umarta adalci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |