Zabura 7:17 - Littafi Mai Tsarki17 Zan gode wa Ubangiji saboda adalcinsa, Zan raira yabbai ga Ubangiji, Maɗaukaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Zan gode wa Ubangiji saboda adalcinsa zan kuma rera yabo ga sunan Ubangiji Mafi Ɗaukaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |