Zabura 69:12 - Littafi Mai Tsarki12 A tituna suna ta magana a kaina, Bugaggu da giya kuwa suna raira waƙa a kaina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Masu zama a ƙofa suna mini ba’a, na zama waƙa a bakin bugaggu da giya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Maimakon haka, sai ka nuna wa Ubangiji girmankai, har ka sa aka kawo maka, kai da fādawanka, da matanka, da ƙwaraƙwaranka, tasoshin Haikalin Ubangiji, kuka sha ruwan inabi a cikinsu. Kuka yabi gumakan zinariya da na azurfa, da na tagulla, da na baƙin ƙarfe, da na itace, da na dutse waɗanda ba su ji, ba su gani, ba su da ganewar kome. Amma ba ka girmama Allah ba, wanda ranka da dukan harkokinka suna a hannunsa.