10 Na ƙasƙantar da kaina ta wurin yin azumi, Jama'a kuwa suka ci mutuncina.
10 Sa’ad da na yi kuka na kuma yi azumi dole in jimre da ba’a;
Amma sa'ad da suke ciwo, nakan sa tufafin makoki, Na ƙi cin abinci, Na yi addu'a da kaina a sunkuye,
Fushi yana cina kamar wuta, Saboda maƙiyana ba su kula da umarnanka ba.