Zabura 68:3 - Littafi Mai Tsarki3 Amma adalai za su yi murna, Su kuma yi farin ciki a gaban Allah, Za su yi murna ƙwarai da gaske. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Amma bari adalai su yi murna su kuma yi farin ciki a gaban Allah; bari su yi murna da farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |