Zabura 68:2 - Littafi Mai Tsarki2 Kamar yadda iska take korar hayaƙi, Haka nan zai kore su, Kamar yadda kākin zuma yakan narke a gaban wuta, Haka nan mugaye za su hallaka a gaban Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Kamar yadda iska take hura hayaƙi, bari yă hura su haka; kamar yadda kaki kan narke a gaban wuta, bari mugaye su hallaka a gaban Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |